Hausa MusicLatest Musics

[Music] Dj Lamszxy – Ki Bani Soyayya ft. Umar M. Shareef

Sponsored Links

Ki Bani Soyayya

Ko-da-ya-ke ban taba sauraron wakar Lamszxy ba kuma sunansa na da wuyar karantawa amma dai bari mu wallafata a shafin nan.

Matashin mawaki Lamszxy tare da hadin guiwar Umar M. Shareef sun fitar sa sabuwar waka mai taken, “Ki Bani Soyayya” (mp3 download).

Also Download: Umar M. Shareef – Dawisun Mubu 2

Bayan Umar M. Shareef akwai kuma wacce ke musu amshi, za ku iya sauketa yanzu daga shafin na mai albarka.

Leave a Reply

Back to top button