Hausa MusicLatest Musics

[Music] Musa Africa – Baby Jo

Sponsored Links

Musa Africa

Matashin mawaki dan kwalisa mai zamani, Arewa Last Born (Musa Africa) ya fitar da wata galleliyar sabuwar wakarsa mai taken, “Baby Jo” (mp3 download).

Kuma a baya bayan nan Musa Africa ya saki waccan wakar tasa mai taken, “Gimme Love” (mp3 download) kuma wakar tayi dadi aradu ba adawa.

Ita wagga waka ta Baby Jo, an yi gwamutsen yaruka biyi ne (Hausa da Turanci) a cikinta, kuma fa ta yi dadi ba adawa aradu.

Ina da cikakken yakinin cewa duk masoyan Dan Autan Arewa (Last Born), Musa Africa za su ji dadin sauraron wakar nan.

Saboda haka, ina daukacin masoyan Africa? Ku sauke cikakkiyar wakar nan tasa yanzu.

Leave a Reply

Back to top button