Hausa MusicLatest Musics
[Music] Shamsiyya Sadi – Soyayyar Yar Makaranta Ta 2
Sponsored Links
Matashiyar mawakiya, Shamsiyya Sadi ta saki sabuwar wakarta mai taken, “Soyayyar Yar Makaranta Ta 2” (mp3 download).
Wakar nan tayi dadi sosai, kuma ina da yakinin za ku ji dadin sauraront. Kuna iya sauke cikakkiyar wakar nan daga shafinmu domin sauraronta.
Shamsiyya Sadi dai matashiyar mawakiya ce ta Kannywood, kuma ba ta jima da shiga sabgar ba.
Muna fatan za ku saurari wakar nan, ku yi share.