Hausa MusicLatest Musics

[Music] Umar M. Shareef – Kan Kauna

Sponsored Links

Kan Kauna

Fitaccen mawakin soyayyar nan na Arewacin Najeriya, Umar M. Shareef ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Kan Kauna” (mp3 download).

Also Download: Umar M. Shareef – Zuciya Official Video ft. Saudat Umar

Ba adawa wakar kam ta yi dadi, ina fatan daukacin masoyan Umar M. Shareef za su ji dadin sauraronta yadda ya kamata.

Saboda haka za ku iya sauketa yanzu kai tsaye daga shafin nan mai albarka na HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button