Hausa MusicLatest Musics

[Music] Umar MB – Mai Tafiya

Sponsored Links

Umar MB

Matashin mawakin nanaye, Umar MB, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Mai Tafiya” (mp3 download).

Kun dai san yadda Umar na Ladidi ke tsara waka wacce baitukanta ke fito wa dai-bayan-dai.

Also Download: Umar MB – Na Ladidi

Ina shela, ina kuke masu sauraron wakokin Umar da kuma daukacin masoyansa?

Sai ku hanzarta sauke wagga waka yanzu daga shafin nan namu mai albarka.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button