Hausa Hip HopHip Hop Songs

[Music] Mr 442 – Fado Ta Kai

Sponsored Links

Mr 442

Yanzu haka dai hukumomin kasar Nijar na tsare da mawaki Mr 442 a gidan gyaran hali sakamakon samunsa da shiga kasar ta hanyar amfani da fasfon bogi.

Duk da haka nag a al’umma da dama na rububin neman wakarsa mai taken Fado ta Kai wacce ya yi a 2016.

To, sai gareku.

Ina daukacin masoyan wakokin Mr 442? Ku sauke wakarsa mai taken, “Fado ta Kai” (mp3 download).

Also Download: Mr 442 ft. Murja Ibrahim – Yaga Yaga Mehn

Kai tsaye za ku iya sauke wakar daga shafinmu mai albarka.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button