Hausa Hip HopHip Hop Songs
[Music] Sani Sk – Mune ‘Yan Tiktok
Sponsored Links
Matashin mawaki dan mutan Nasarawa, Sani Sk ya saki sabuwar wakarsa mai taken Mune ‘Yan Tiktok. Za ku iya download dinta daga wannan shafin namu.
Ko da ya ke ba wani shahararren mawaki bane, amma fa wakar tasa ta matukar yi kwarai da gaske. Saboda haka sauke ta yanzu.