Hausa Hip HopHip Hop Songs

[Music] Mr 442 – Juyin Mulki ft Madox TBB

Sponsored Links

Juyin Mulki
Sanannen mawakin Hip Hop, Mr 442, wanda ake wa lakabi da yinshi ne, ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Juyin Mulki” tare da Madox TBB.

Mr 442 dai ya shahara wurin wakoki masu dan karen dadi, za ku iya sauke wasu wakokin nasa irinsu, Ku jira Zuwana, “A Abuja“,  ” Tabarah” wacce suka yi da Safaa da sauransu.

Shi kuma mawaki Madox TBB ya yi wak tare da Mr 442 mai taken “Kidan Mata” da kuma “Bamaso” wacce ita kuma shi kadai yayi ta.

Ina daukacin masoyan Mr 442? Ku dauki wakar tasa yanzu.

Leave a Reply

Back to top button