Hausa Hip HopHip Hop Songs
[Music] Madox TBB – Rufin Asiri
Sponsored Links
Babu wani abu da ya kai rufin asiri dadi, kazalika in Allah ya rufa maka asiri to fa babu wanda ya isa ya bankadeshi.
Ina ma’abota sauraron wakokin gambarar zamani?
To fa sai gareku, domin yau mun kawo muku wakar Madox TBB mai taken, “Rufin Asiri” (mp3 download).
Also Download: Madox TBB – Sabulu
Ta fa yi dadi, kuma cikin irin salon day a rera wakar ya matukar kayatar, ina da yakinin za ku ji dadin sauraronta.
Ina masoyan Madox TBB? Ku sauke wannan wakar mai taken, “Rufin Asiri” yanzu daga shafin HausaeDown.