Entertainment GistKannywoodNews

Hadiza Gabon ta Tallafawa Safaa Safara’ da Zunzurutun Kudi har ₦500,000

Sponsored Links

Kannywood

Hadiza Aliyu Gabon fitacciyar jarumar masana’anatar shirya finafinai ta Kannywood ta tallafi kafadun Safara’u Kwana Casa’in da tallafin makudan kudade har dubu dari biyar.

Hakikanin gaskiya wagga abu da Gabon ta yi ba karamin abin yabawa ba ne, kazalika ta jima tana irin wadannan aiyuka na alkhairi.

Mutane da dama sunji wannan kyauta da jarumar tayi ganin yadda ta jawo Jarumar Kusa da jikinta kasancewar abunda ya faru da jaruma Safara’u amma duk da haka bata gujeta ba kamar sauran jarumai.

Za ku iya kallon bidiyon yadda ta taimaka matan.

Leave a Reply

Back to top button