Hausa Hip HopHip Hop Songs

[Music] NT4 – Iko

Sponsored Links

Iko
Song Title: Iko

Singer: NT4

Album: Single

Producer: Short

Song Size: 4.2MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Mawakin Hausa Hip Hop din nan dan kasar Ghana, NT4 ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Iko” mp3 download. Za ku iya sauketa.

Also Download: Loyal C. ft. NT4 – Rabin Raina

NT4 dai ya shahara ta fannin wakokin Hausa Hip-Hop duk da ba a Arewacin Najeriya ya ke da zama ba. Amma fa mutane da dama na son wakokinsa.

To, yau ma ga sabuwa ya kawo mai take “Iko”. Ina masoyansa? Ku sauke wakar Iko yanzu.

Leave a Reply

Back to top button