Hausa MusicLatest Musics

[Music] Hamisu Breaker x LsVee – Ole

Sponsored Links

Ole

Shahararren mawakin Hausar nan, Hamisu Breaker tare da mawakin Hausa Hip Hop, LsVee sun saki wata sabuwar wakarsu ta gamayya mai taken “Ole” mp3 download.

To, ita dai wagga kalma ta Ole ban sani ba Hausa ce ko Yarabanci, amma dai wakar gaba dayanta akan soyayya aka yi ta. Kuma ta yi dadi, ba adawa.

A baya-bayan nan Hamisu Breaker ya saki wakoki irinsu “Bankwana“, “Masoyi Majinyaci” wacce suka yi shi da Ishaq Kano da sauransu.

Shi kuwa LsVee, muna da wata wakarsa mai zafi wacce ya saki a baya mai taken “Urgent 2K” wacce suka yi shi da Auta Waziri.

Ina daukacin masoyan Hamisu Breaker da kuma LsVee? To fa sai gareku, ku sauke wannan wakar tasu yanzu.

Leave a Reply

Back to top button