Hausa MusicLatest Musics
[Music] Abdul D. One – Hajiya Aisha Matawallen Zamfara
Sponsored Links
Ina kuke? To fa sai gareku, ku sauke sabuwar wakar da mawakin nan, Abdul D. One ya yi wa mai dakin gwamnan jihar Zamfara, wato hajiya Aisha Matawalle.
Kwarai da gaske wakar ta yi dadi, ko-da-ya-ke dai ba mu san Abdul da wakokin Siyasa ko yabon ‘yan siyasa ba, amma dai wannan karon shi ma ya faso daga.
Also Download: Abdul D. One – Ina Cikin Kunci
Ina daukacin masoyan wakokin gwamna matawalle? Da ma kafitanin masoyan uwargidansa, sai ku sauke wakar nan mai daren karen armashi.