Hausa Hip HopLatest Musics

[Music] Madox TBB – Sabulu

Sponsored Links

Sabulu

Madox TBB, matashin mawakin Hausa Hip Hop ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Sabulu” mp3 download.

Tabbas wakar kam akwai kafiya iya kafiya, kuma ta yi dan karen dadi. Ina da cikakken yakinin za ku ji dadin wannan waka ta Madox.

A baya-bayan nan Madox TBB ya saki wakoki irinsu, “Kirani Muje“, “Juyin Mulki” wacce su ka yi shi da Mr 442, “Bamaso” da sauransu.

Yalla, ina daukacin masoyan wakokin Madox TBB? Ku hanzarta tare da gaggauta sauke wakar nan tasa.

Leave a Reply

Back to top button