Hausa MusicLatest Musics
[Music] Abdul D. One – Oyoyo Farin Ciki
Song Title: Oyoyo Farin Ciki
Singer: Abdul D. One
Producer: M. Shareef Studio
Song Size: 5MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Sauke sabuwar wakar Abdul D. One mai taken “Oyoyo Farin Ciki” mp3 download. Wakar ya tsarata ne a kan soyayya kamar yadda ya saba.
Also Download: Abdul D. One – Ina Cikin Kunci
Abdul D. One dai kusan kowa ya sani ya fi yin wakokinsa a kan soyayya, masoyiyarsa da sauransu.
Saboda haka, masoya D. One sai ku hanzatar sauke wannan waka gata nan kasa.