Hausa MusicLatest Musics
[Music] Aminu Ala – Malam Amadu Mai Rauhanai
Allahu Akbar, yau kuma Malam Amadu mai Rauhanai aka wake, masu zanawa su share kana su kara zanawa. Sabuwar wakar Alan Waka kenan.
Also Download: Aminu Ala – Hattara Ala
Ina daukacin masu sauraron wakokin Ala? To, su saurari wannan, domin da ma kun san ya shahara wurin yin wakoki masu tarin ma’ana.