Hausa MusicLatest Musics

[Music] Dauda Kahutu Rarara – Aiyukan Janar Buhari

Sponsored Links

Dauda Kahutu Rarara
Fitaccen mawakin Buhari, Dauda Kahutu Rarara, jami’a gonar waka ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Ayyukan Janar Buhari” mp3 download.

Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Kaduna Sai Uba Sani

A cikin ita wagga waka, Rarara ya bayyan wasu gagga-gaggan ayyukan janar Buhari tuj daga na cigaban kasar ha na jihohi.

To, ina kuke masoyan Baba masoyan Rarara? Ku sauke wannan waka tashi yanzu.

Leave a Reply

Back to top button