Hausa MusicLatest Musics

[Music] Garzali Miko – Asali Na

Sponsored Links

Garzali Miko
Sauke sabuwar wakar Garzali Miko mai taken ‘Asalina’ mp3 download. Da alamu wakar tasa kam ya yi ta ne a kan asalinsa.

Garzali Miko dai jarumi ne kuma mawakin hausa ne wanda ya shahara wurin yin wakokin soyayya da acting din dan daba a fina-finan Hausa.

You Might Also Like:

Masoya Garzali Miko, za ku iya sauke wannan waka yanzu haka, kai tsaye.

Leave a Reply

Back to top button