Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ado Gwanja – Warr
Song Title: Warr
Singer: Ado Gwanja
Producer: Gwanja Sound Record
Song Size: 4.5MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Warr, warr, warr. Ado Isah Gwanja ya dawo da sabuwar waka mai taken ‘Warr’. Kamar yadda aka saba, mata ya yi wa wannan waka.
Also Download: Ado Gwanja – Amarya Salma
Hakika wakar nan ta warr tana da matukar dadi, ga duma a cikinta, kai abin ba a magana.
Ina masoya Ado Gwanja? Kawai ku sauke wannan waka domin jiyewa kunnuwanku abinda ke cikin wakar nan.