Hausa Music
[Music] Ado Gwanja – Dan Adam
Sponsored Links
![[Music] Ado Gwanja - Dan Adam Ado Gwanja Dan Adam](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/Ado-Gwanja-Dan-Adam-300x176.jpg)
Yo shi dama ai dan adam ba a iya masa sam, duk yadda ka kai da son iya masa wataran sai ya gwasile ka.
Ado Isah Gwanja, mawakin mata ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken, “Dan Adam” (mp3 download). A cikinta ya yi bayanin yadda ba a iya wa dan adam.
Kuma a baya-bayan nan ya saki wakoki irinsu, “Salma Amarya“, “Chass“, “Warr” da sauransu.
A cikin wakar nan kam akwai baituka wadanda mutum za su kawatar da shi tare da tunatarshi game da dan adam.
Ina daukacin masoyan Ado Gwanja? Ku gaggauta sauke wakar nan tasa mai taken, “Dan Adam” daga shafin HausaeDown.
Inda ya burgani a cikin wakar nan shi ne; inda ya ce ko ya mutu sai an daureshi don ba a iya masa.
![[Music] Ahmerdy - Kallabi Kallabi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Kallabi.jpg)
![[Music] Ahmerdy - Aure Aure](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/Ahmerdy-Aure.jpg)
![[Music] Ali Jita - Hajiya Fatima Gamaran ta Lafiya Ali Jita](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/01/ali-jita-haj-fatima.jpg)
![[Music] Auta MG Boy - Sai Jagaba Asiwaju Auta MG Boy - Asiwaju](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auta-mg-boy-asiwaju.jpg)
![[Music] Lilin Baba - Rabin Raina Rabin Raina](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Lilin-baba-Rabin-Raina.jpg)
![[Music] Sani Liya Liya - Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku) Layi Roka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/layi-roka.jpg)
![[Music] Ahmad M. Sadiq - Wakar Ta'aziyyar Mustapha Waye Mustapha Waye](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/ahmad-m-sadig-mustapha-waye.jpg)
![[Music] Sulaiman Andoss - Sabuwar Rayuwa Sabuwar Rayuwa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Sulaiman-Andoss-Sabuwar-Rayuwa.jpg)
![[Music] Nura M. Inuwa - Maza Gumbar Dutse nura m inuwa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/11/nura-m-inuwa.jpg)
![[Music] Sadiq Saleh - A Bikin Suna Sadiq Saleh](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sadiq-saleh.jpg)