Hausa MusicLatest Musics

[Music] Salim Smart – Lissafina ft. Hairat Abdullahi

Sponsored Links

Lissafina

Matashin mawaki, Salim Smart tare da mawakiya Hairat Abdullahi sun saki sabuwar wakarsu mai taken, “Lissafina” (mp3 download).

Also Download: Salim Smart – Inda So Yake

Muryarta kam tana da dadi, kuma shi kansa ya matukar kokartawa wurin tsarowa tare da tsantsaro dadadan baituka masu matukar kawatar da masoya.

Ba na son cika ku da dan karen surutu, kawai ku yi download din wannan wakar yanzu daga HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button