Hausa MusicLatest Musics
[Music] Z Square – Sirrin Qalbi
Sponsored Links
Ba dai za mu gajiya kwana kusa ba, domin ga wata ma mun kara kawo muku wacce Z Square din ya rera.
Matashin mawakin soyayya, Z Square, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, Sirrin Qalbi (mp3 download) za ku iya sauketa.
Also Download: Z Square – Na Kamu
Hakika za ku ji dadin sauraron wakar wannan matashin mawaki, kuma ina fatan za ku yi sharing a social media.