Hausa MusicLatest Musics

[Music] Namenj – Na Matsu

Sponsored Links

Na Matsu
Song Title: Na Matsu

Singer: Namenj

Producer: Namenjo

Song Size: 3.3MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Fitaccen mawakin soyayyar nan, Ali Jubril Namanjo wanda aka fi sani da Namenj ya saki sabuwar waka mai taken “Na Matsu” mp3 download.

Wohoho, wakar fa ta matukar tsaruwa, ga kafiya tsantsa a cikinta. Sunanki ne a zuciyata, ni naki je sahibata, aurenki ne manufata. Hakikinki ne na baki gata.

Kai wajar fa ta matukar yin dadi, kun kuma san Namenj da zazzakar murya mai dadin sauraro. Sauke wakar yanzu.

Sauke wakar don saurara.

Leave a Reply

Back to top button