Cinikin Rai Book 2

Cinikin Rai Book 2 Page 49

Sponsored Links

49- kallonta yayi cikin linjeria night gown. Babu abinda yake kara driving ɗinshi crazy, kamar ya ga dark nipples dinta, wani irin rsumma jikinshi yake, yana ganin yadda take wani iyayi da juya jiki, rigarshi ya riko ya kama bakinshi yana mata wani dirty look. Pop candy ya janyo tare da b’are ledar ta wurga bakinta, tana juya shi a saman harshenta. Kura mata idanu yayi yana takawa da sassarfa.
“Me yasa kike min haka!” Tura baki tayi, tana mishi wani irin duba, durkusawa yayi a gabanta yana sauke ajiyar zuciya. Ya sumbaci kafarta. Sannan ya sake bude baki zai magana, ta daura mishi pop din a bakinshi ala dole yayi shiru ba wai don yana da ra’ayin haka ba, haka ma shin pop din, bayi da niyyar sha. Amma ganin yadda ta daura mishi yasa shi kama tsutsa tana wani kallonshi, fuskarshi ya kai bakinta tana lasarshi. Ƙasa jure abin da take mishi yayi, ya maza ya juya bakinshi, tureshi tayi tana dariya ta ce mishi. “Kai matsalarka kenan! Yau babu sai ka saya.” Komawa yayi ya zauna akan gwiwarshi. “Duk abinda kika ce, zan amince ranki shi dade.” Hannunta daya ya kai baya, tare da rike tsinken pop din, ta wani zauna tana kallonshi. Sannan ta ciro pop din ta kira shi da shi. Tasowa yayi yana faɗin. “Ranki shi dade, duk abin da kika ce ni me biyayya ne!” Murmushi tayi tana kallonshi. Dauke wuta yayi yana gyada mata kai da abinda take nufi, cikin girmama shu’umancinta, Hadiye yawu yayi, tare da janyo stool ya zauna bayan ya (🙊🙈🤭🥱 a toh me zan faɗa.) Kwabewa yayi, ta shiga mishi hudubar Umminta Jalilah, tun Malik yana gane a raye yake, har ya tafi duniyar da iya shi da ita, suka fahimci kome da kowa. Daga ita har shi, wannan daren jin shi, suke kamar daren farkonsu. Iya murza juna suke, kamar zasu cinye juna. Sai da suka hada minti arba’in da biyar, kafin suka zube a gadon suna dauke ajiyar zuciya, wasa yake da gashinta. “Baby Girl! Na gode.”
“Khmmmmm!” Riko fuskarta yayi yana yana faɗin. “Mene ne?” “Ban koshi da kai ba ne!” Ware idanu yayi yana faɗin. “anya gaba ba zan gudu da kafana ba? Baki koshi ba!” Dariya tayi tana faɗin. “Eh ɗin!” Tsarki suka yi, sannan suka daura daga inda suka tsaya, wato sai da suka yi laushi sosai. Kafin suka zube a gadon a karo na biyu. “muje muyi wanka, dole ma ba shirya mana tafiya, zuwa Fisto muje muci amarcin mu!”
“Duk yadda kace!” Ta fada, haka suka shiga wanka, suna fitowa yake kara mata maganar Bikin Abbas, wanda a cikin satin za a yi shi. Haka kuwa aka yi tunda aka fara hidimar bata zauna ba, har sai da aka daura aure aka yi dinner da daddare, aka kai amarya bangarenta.

Malik yayi matukar kokari, duk wanda yake da muhimmanci a rayuwar Zeeno sai da ya dawo dashi jikinshi. Sannan hankalinshi ya kwanta. Bayan bikin suka tafi yawon hutawarsu wanda asalima. Kasuwanci ya kawo shi, saboda akwai wasu yan Film da zasu zo shirin Film, kuma zasu dauki hayar hotel din ne baki daya. Haka yasa dole yazo ya basu damar suyi Film a wurin, a cikin hotel din, akwai inda aka warewa asalin masu hotel ɗin.

Anan suka yi sati Uku, sunyi yawo sosai. Har tsawon gidansu ya kaita inda su Zulfah suka yi kwanankin amarcinsu. Ba karamin dadi taji ba, suka koma gida.

Bayan wata guda.
Da yamma suna bangarenta, domin hira suke yi kamar me, sai ga sako ya shigo mata inda aka turo mata.
*Da alamu kin manta waye kike aure ko? Tow ko binciki mijinki Yan matan da yake rike dasu, Yayanshi ne ko kuma farkokinshi ne?*
Dauke kai tayi tare da share sakon, can kuwa aka kuma turo mata da cewa. *Da alamu fa so ya rufe miki idan ba karuwanshi ba ne, tow meye yasa bai nemi ubanshi ba! Think wise*
_Bana bukatar shawara, koma ya mijina yake ina sonshi haka. Sannan ko karuwan Gista baki daya yake ci ina sonshi haka, domin ƙaddarar shi ce, don ƙaddarar shi ba zan fasa zama da shi ba, kai ne ko kece wahalalle ko wahalallun da ba zasu kashe wutar gabansu ba._

Tun daga lokacin ba a kuma turo mata wani tashin hankali ba, sai bayan sati biyu. Gidan tv da Radio suka shiga yayyata. Karya akan shi, na cewa shi ne mahaifinsu Wahida, kuma an ga yana yawan fita da Kanwar matarshi. Lokacin da labarin nan ya fita yana yawo, kamar zai magana Zeeno ta hana shi. Ta ce mishi. “Alokacin da nake daba, idan irin wannan yanayin ya taso, dauko GD dinsu nake na saka a cassa min shi, sai yayi magana.”
Kallonta yayi ya girgiza kai. “Wannan ba shawara ba ce!” Ya share ta, amma kuma a kasan ranshi yaji yayi na’am da abinda ta ce, duk haka daga shi sai sojoji da yan sanda, suka tafi gidan GD. Ganin Malik a gidanshi yasa shi, sake abubuwan da suka faru. Ba tare da ya fahimci kome ba.

Kafin wani lokaci, wasu abubuwan da yake boye suka yi ta fitowa ya ce masa. “PM na yanzu Mr Haris Jabir dayawa basu san cewa kai ne ka kaishi wannan matsayin ba, amma duk wani munakisar da ake yi da sunanka, shi ne yake aikatawa kome domin shi yasa bawa shatima duk wani abinda yake bukata a kanka, ban gaya maka hakan domin na kare kaina ba, hatta Yaran da ake maganarsu. Shi ne mahaifinsu. Room mate dinka ne a gidan yari!”
Shiru yayi sannan ya cigaba da warware mishi duk wani kulli. “Hatta harin da aka kai maka 3star shi ne ya samu taimakon Nadrah da Shatima. Malik hatta kashe Iyayen matarka Mr Haris Jabir ne, domin daga shi har shatima suna Amfani da sunanka, mutanen da suka kashe da sunanka babu iyaka, har yau da ya bamu aikin nan. Kaf duniya tana maka kallon dan taa’ada ne, amma shine yake ta’ddncin. Kashe Primeministan da aka yi, shine yayi hanyar kashe shi. Ta hannun KJK tare da Shatima da Lalla Salmah. Idan na gaya maka abin da yaƙe faruwa ba zaka iya tsayuwa ba, yanzu harinshi na gaba matarka ce, domin ko yayya ta bar gidanka da yake Whiter town. Sannan lokacin da ake yayyata kana luwadi, shi da Shatima suke haƙa, kuma suke fadar kai ne, Ban san iya sharrin da suke binka da shi ba, amma nasan gara ka fuskanci waye a tare da kai, su waye kake taimakawa suke sararka.”

Zama Elbashir yayi yana jin kamar zai suma, domin ba shi aka yiwa irin wannan cin amanar ba, amma ji yake kamar zai mutu da tashin hankali. Murmushi Malik yayi yana faɗin. “Allah yana sona da rahama, shine ya bani wannan a gefena, ba shi aka yiwa ba, ji yadda yake gumi. Tow yanzu ina dan iskan yake?”
“Yana gidanshi na bayan gari.”

Juyawa yayi y bar gidan, bayan ya saka Elbashir da bai da karfi a jikinshi suka bar gidan. Karewa Malik ne ya cigaba da tukin. Yana tuna zamansu na gidan yari, a lokacin da kowa ya guje su, shida Shatima a lokacin shi ya zauna da su, duk da kusan shekarunsu daya, haka suka cigaba da zama. Har zuwa lokacin da suka fita, shi ya koma kasar waje da zama, a can yayi samu damar karatu da kome, kafin ya dawo ya tsunduma harkan siyasa.

Da taimakon Allah da Malik ya isa inda yake bukata, amma yau bai da makiyi sama da Malik. Murmushi yayi yana kallon hanya, har suka isa gidan. Ganin Malik ne yasa suka har shi ya shiga cikin gidan. Har falon da yake ya same shi, domin bai shiga shi daya ba, sai da Elbashir. Lokacin da ya shiga yana kallon Malik sai da ya sha jinin jikinshi.
Murmushi suka yiwa juna, kafin Malik ya ce masa. “Kada kirki kazo ka makale ka ki nima na, ya dace ace ka nimo dan uwanka tunda duniya tasan dai kai daya kake raye!” Murmushi yayi yana faɗin. “Nace bari na huta sai na nime ka. Wai meke faruwa ne, naji labarin marasa tushe.”
“Ina zan sani, abin wasan chess din nan!” Kallon Malik yayi har cikin ranshi ya ji shakkar chess game ɗin, matukar Malik ya nime ko ubanka shaidan ne, sai ya kai kasa. “Me zaka yi?”
“Babu kome, sai wasa.”
Tashi yayi, wani yaro saurayi ya fito daga shi sai rigar barci na mata, a jikinshi yasha kwalliya kamar Bobrisky. Kana ganinshi kaga dan duniya gaba da baya, “sugar kaga yadda n.” Malik bai yi mamaki ba, domin yasan zasu aikata domin sau biyu yana.kama shi da Shatima da wasu ma a wurin wanka. Yayi.musu fatan shiriya Allah ne bai.nufa ba, amma yasan zuwa Yanzu Shatima ya daina.
Ajiye musu abin yayi da abin wasan. “Har yau baka daina buga sunuka ba?”shafa kai yayi yana faɗin. “Zan daina ai!” Yana ganin yadda ya fito da bindigar shi ya ajiye. “Ya da ciro abokiyar tafiya.”
“Saboda tsari domin masoyi yana, iya komawa makiyi.”
Gyada kai, hankali ya ce gaskiya kan. A hankali aka fara buga gamen, kai tsaye ya ce masa. “idan ka fadi fa?” “Ban yarda da faduwa ba, nafi hangen nasara a cikin lamarina, shi yasa na yarda da Allah. Da yake bani nasara akan makiya na!” “Malik ka yarda da kanka, alfahari ya maka yawa. Bari muga inda ba kasa.”
“Ana ake gardamar kokuwa!” Suka ci gaba da game ɗin, yayinda Haris ya dauki bangarenshi, shi kuma Malik yan kare sarauniya.
“Idan na cinye sarauniya tabbas, zan samu Keivroto.”
“Idan na kare Keivroto hatta sarauniyar zan kare, sannan na ƙareta tare da kashe duk wanda ya kutsa sansanin mu…
*Arewabooks iya book 2*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[10/1, 10:06 AM] Yan Mata:

 

 

Leave a Reply

Back to top button