Bad Boys Hausa Novel

Bad Boys 45

Sponsored Links

045
___________________
“Ke yaushe kika zama ƴar iska?”

“A jininmu ne anty lili😃ba gashi kema kin iya cin ya Aiman ba”

“No gist me”
“Anty I can’t predict but I only knw step dady ɗina ɗan iska ne baya gajiya da having sex idan momy bata nan zai kulle kansa a ɗaki yayi ta fucking kanshi ,nikuma sai in maƙale Ina kallon dic*k ɗinsa ina cin kaina da yatsa ,a haka na buɗe kaina faka faka,tun ina sa yatsa 1 na koma ina sa 2 ,Amma apart from that ban taba se*x ba dukda inaso amma ban taɓa samun abokin yi ba,kuma nasan I’m no more a virgine lady ,tuni hymen ɗina ya bi iska ”

“But You want to be fuck ko?”
Gyaɗa mata kai tayi
“Karki damu Aiman is a boss ynz ma don Ina saurine zani school da na sha kallo ,amma ynz zan tafi You should have take care of him plz”

Rungumeta tayi tana goga mata dukiyar fulaninta a ƙirji “Proudly aunt”

Lili na fita Nazeefa ta miƙe ta cire kayanta tayi wanka ta ɗaura towel ta tafi ɗakin Aiman.

***
Family meeting aka haɗa na gaggawa akan su ya Sheikh saidai abun baƙin cikin da rainin wayon ya Sheikh ƙin zuwa yayi an kirashi da rankatakaf numbobin wayan en gidan yaƙi ɗagawa,wani plan Anty tayi ta kirashi da Number da bai sani ba , Fortunately ya dauka ,aikuwa abun ba karamin sosa ran Abba yayi ba ,ya amshe wayar a hannun anty.

“Mun gode da abunda kai mana miqdad ka cancanci zama ɗan halak ,ina jiran takardan Salima ,yau gobe ko duk sanda ka shirya ”

“Afwan baba Ina wajen muhadarat ne bazan iya daukan Number ba”

“Kar ka damu mu duk nan jahilai ne bamu san darajan ilimi ba sai kai ,ko bakai ba zaka iya aiko mata da takardanta,failure to that ,zakaga ƴan sanda a ƙofar gidanka” kiririt ya kashe wayar.

Ya Sheikh zugum yayi yana juya wayan “Shiknn garin jan aji zan rasa matata ,ina bazai yiwu ba,bari in shaida ma mama na taje ta rokan mun su yafiya ”

Kira daya biyu a na uku ta dauka “Hello yarona ya kuke ya salima” shesheƙan kuka ya soma yin mata

“Wlh ta tafi gidan su ynz haka babanta ya kirani wai sai lallai na kawo mata takardanta ko ya aiko mun da ƴan sanda”

“To sai ka bata mana ,ai hakan ne yafi cancanta tunda kaidai baka jin magana ,ka zauna zaman gwaurantakar zaifi maka daɗi”

“Umma don Allah kije ki roƙesu na tuba bazan sake ba” yanda ya marairaice ya jefa tausayin ɗa da uwa a zuciyarta

“Wait ka lissafo mun duk abunda kake mata yanda in naje bazanjishi sabon abu ba…”

Zaiyano mata ya dingayi harda rashin se*x da basa yi

Hankalinta ya tashi sosai a tsorace take tambayarsa “Miqdad kuma kana da lafiya?”

“Wlh Ni dai ban sani ba ,kawai banajin shaawarta ,na nemi magani ance mun gajerar sha’awa gareni zan iya yin wata 6 ban bukaci mace ba,shiyasa zakiga ina takura mata wlh banason muyi zaman lafiya saboda in na yalwata mata dacin kayan daɗi shaawarta kullum ƙaruwa zaiyi to inyi yaya da ita ? In na sake mata ina bar kudi tana siyan kayan ado ,next tunaninta shine sex nikuma bana son nacin sex Kinga dole nake takura mata ta kowani fuska saboda karma ta sama tunanin se*x a zuciyarta”

“wuuu ba dani ba miqdad bazan goyi bayan daukan hakki ba sallamarta ,Sallameta maza ta samu miji daidai ita kai kuma in ka nema magani kayi lafiya sai ka sake aure,amma na rantse da Allah bazanje sulhu bayan aurenku yana kanannaɗe da wanna gundumemiyar matsalar ba.

Duk yanda yaso ya fahimtar da ita amma mamanshi fa taki yarda not that Bata son Salima ta cigaba da zama matsayin surukarta saidai don samun sulhu da gujewa afkawarta zina.

***
An kai ruwa rana kafin ya Sheikh ya aika ma Salima saki daya yana kuka itama tana kuka ,sai yanzu da taji dalilinsa na takura mata ta ƙarajin ta sake sonsa ,but it is too late tunda iyaye sun shiga cikin maganar .

Haka ta dawo rayuwa cikin gidansu abun ba daɗi ,ka saba da zaman gidanka ka wala yau saidai a gida kana gwagwarmaya tsakanin iyayenka da ƙanne.

***
Yarima
Zabura kowa yayi ya falla da gudu ,mai babbar ɗaki ce mai dakiyan dakatar dasu .

“Kuje ku ɗauro masa aure da wannan yarinyar ,nikuma nan zanga bayan maƙiyyata”

Waziri komai ya rikice masu don haka a hargitse suka tafi gidansu Sulaim nemawa ɓataccen yariman da ba’a san yana raye ko ya mutu ba auren Ummu ,sai da aka idar da sallar Magrib sannan aka daura auren Yarima abbad da Ummulsulaim akan sadaki 50k shima waziri ne ya biya matsayinsa na wakili kuma waliyyin ango.

***
Yarima buɗe idonsa yayi ya gansa a wani irin baƙin gida wata baƙar mace ta ɗaɗɗaureshi a bishiyan gabanta , Ambassador na gefenta yanacin abinci cikin salama ,itakuwa tana bashi bayanin yanda take ganin komai cikin tukunyar sihirinta kamar TV da yanda ta fuzgo Abbad da Ambassador ta cikin tukunyar suka shigo hannunta

Yarima ba abunda yake karantawa sai “Lailaha illa anya subhanaka inni kuntu minaz zalimin” addu’ar Annabi yunus da ya tsinci kansa a cikin kifi.

Magriba ya shiga masallatai sun iddar da sallah gari ya fara duhu ,kawai sukaji wani abu mai nauyi ya faɗo .ashe tukunyar sihirin Maman Ambassador ne ,miƙewa tayi zumbur gamida furta “Lafiya waye zai mun ta’asa?”

Ji tayi kamar ana shaƙe mata wuya ana murɗe mata wuya miƙa hannu ta shigayi tana son ɗauko tasan sihirinta Saidai kafin takai wajen ta Fadi rikicaaa jini na bulbula ta bakinta .

Tana kuma fadi wuta ya kama ta ko’ina a cikin gidan ,Abbad ihu yake yana jijjiga a jikin bishiyar ,ganin wuta na shirin laso shi ya fara dubarunsu na sojoji ,ya samu ya tsinka ɗaurin ya ɗare katanga ya falla da gudu.

 

Oum Aphnan
#Bad boys

_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaɗai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuɗin ki…*_
_*It’s #500 Regular*_
_*09065990265*_

Leave a Reply

Back to top button