Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sulaiman Andoss – Hoton Ki

Sponsored Links

Hoton Ki

Komai kam da lokacinsa, kuma duk lokacin da Allah ya hukunta za ka yi blow to babu tabbas za ka yi.

Masu iya magana sun yi gaskiya da suka ce a dai juri zuwa rafi….

Yau sabuwar wakar matashin mawaki Sulaiman Andoss ya saki sabuwar wakar soyayya mai taken, “Hoton Ki” (mp3 download).

Also Download: Sulaiman Andoss – Sabuwar Rayuwa

Ban dai saurari wakar nan ba yanzu haka, amma dai ina da yakinin za ta yi dadi, saboda haka za ku iya sauketa daga shafin nan mai albarka na HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button