
Shahararren mawakin soyayyar nan, Hamisu Breaker ya saki bidiyon wakar fansa. Mu kuma mun kawo muku ita ainihin wakar ta “Fansa“. Za ku iya sauke wannan waka domin sake sauraronta.
You Might Also Like:
- Hamisu Breaker ft. Ishaq Kano – Masoyi Majinyack
- Hamisu Breaker – Bankwana
- Salim Smart ft. Hamisu Breaker – Musayar Kallo
Yanzu kam, Hamis Breaker zakaran gwajin dafi a cikin mawakan Hausa wanda duniya ke yayinsa. Yana kan cin ganiyarsa ta waka. Za ku iya daukar wakar nan tasa.
Leave a Reply