- Hausa Music
![[Music] Shamsiyya Sadi - Soyayyar Yar Makaranta Ta 2 Soyayya Dadi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/shamsiyya-sadi-soyayyar-makaranta.jpg)
[Music] Shamsiyya Sadi – Soyayyar Yar Makaranta Ta 2
Matashiyar mawakiya, Shamsiyya Sadi ta saki sabuwar wakarta mai taken, “Soyayyar Yar Makaranta Ta 2” (mp3 download). Wakar nan tayi…
Read More » - Hausa Hip Hop
![[Music] Limanjah ft. NT4 - Yan Mata Yan Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/nt4-yan-mata.jpg)
[Music] Limanjah ft. NT4 – Yan Mata
Matashin mawaki Limanjah tare da shahararren mawakin Hausa Hip Hop mazaunin Ghana, “NT4” sun saki sabuwar waka mai taken, “Yan…
Read More » - Hausa Music
![[Music] Umar MB - Idanun Ki Umar MB](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/Umar-MB.jpg)
[Music] Umar MB – Idanun Ki
Matashin mawakin soyayya, Umar MB ya fitar da wata sabuwar waka mai taken, “Idanun Ki” (mp4 & mp3 download). Cikin…
Read More » - Hausa Music
![[Music] Auta MG Boy - Ta Bani Ta Bani](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auta-mg-boy-ta-bani.jpg)
[Music] Auta MG Boy – Ta Bani
Auta MG Boy, fitaccen mawakin Hausa ya fitar da wata zazzafar wakarsa mai dadi mai taken, “Ta Bani” (mp3 download).…
Read More » - Hausa Music
![[Music] Naziru Sarkin Waka - Auren Kiyaya auren kiyaya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/auren-kiyaya.jpg)
[Music] Naziru Sarkin Waka – Auren Kiyaya
Naziru Ahmad, tsohon sarkin wakar san Kano, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Auren Kiyaya” (mp3 download). Wakar dai ta…
Read More » - Hausa Music
![[Music] Sani Liya Liya - Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku) Layi Roka](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/layi-roka.jpg)
[Music] Sani Liya Liya – Layi Roka (Sabuwar Wakar Atiku)
Wohoho! Ina diyan jam’iyyar PDP? Ga wata sabuwar zazzafar wakar fa Sani Liya Liya ya kara yi wa Atiku. Ita…
Read More » - Hausa Music
![[Music] Sulaiman Andoss - Nafisa Nafisa](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/sulaiman-andoss-nafisa.jpg)
[Music] Sulaiman Andoss – Nafisa
Matashin mawaki, Sulaiman Andoss, ya kara fitar da wata zazzafar wakar tasa mai taken, “Nafisa” (mp3 download). A cikin wakar…
Read More » - Latest Musics
![[Music] Ado Gwanja - Amarya Salma Salma Amarya](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Ado-Gwanja-Amarya-Salma.jpg)
[Music] Ado Gwanja – Amarya Salma
Bayan gagarumar nasara da kasuwar da wakokinsa biyu, “Chass” da “Warr” suka yi, Ado Gwanja ya dawo da sabuwa. Mawakin…
Read More » - Hausa Music
![[Music] Hussaini Danko - Dattijo Hussaini Danko](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/hussaini-danko.jpg)
[Music] Hussaini Danko – Dattijo
Wannan karon kuma Hussaini Danko, dankon waka gwangwajemu yayi da sabuwar wakar siyasa. Mawakin na nanaye, kuma mai wakokin siyasa…
Read More » - Hausa Hip Hop
![[Music] Bash Neh Pha - Zanyi Mata Bash Neh Pha](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/bash-neh-pha.jpg)
[Music] Bash Neh Pha – Zanyi Mata
Hazikin matashin mawakin gambarar zamani (Hausa Hip Hop) wato Bash Neh Pha ya saki sabuwar waka mai taken, “Zanyi Mata”…
Read More » - Latest Musics
![[Music] Auta MG Boy - Akwai Bayani ft. Sadeeya Cameroon Akwai Bayani](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Auta-MG-Boy-Akwai-Bayani.jpg)
[Music] Auta MG Boy – Akwai Bayani ft. Sadeeya Cameroon
Mawakin soyayya wato Auta MG Boy ya saki sabon bidiyon wakarsa mai taken, “Akwai Bayani” (video & mp3 download). A…
Read More » - Hausa Music
![[Music] Sani Ahmad - Sai Da Ke Sani Ahmad](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/sani-ahmad.jpg)
[Music] Sani Ahmad – Sai Da Ke
Albishirinku masoyan wakokin Hausa, yau ma ga wata mun kawo muku audiyonta da bidiyonta a tare. Sani Ahmad, mawakin wakokin…
Read More »