Latest Musics
[Music] Ado Gwanja – Amarya Salma
Sponsored Links
Bayan gagarumar nasara da kasuwar da wakokinsa biyu, “Chass” da “Warr” suka yi, Ado Gwanja ya dawo da sabuwa.
Mawakin Mata, kana mawakin soyayya, Ado Isah Gwanja ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Salma Amarya” (mp3 download).
Ita dai wakar nan ya rerata ne ga wata Amarya mai suna Salma da kuma mijinta Dan Musa mai Waka.
A kwanakin baya aka yi bikin mawaki Dan Musa Gombe (Fillo). Mutane da dama sun je biki, ni ma na kusa zuwa amma kash wani abi ya hanani.
Kada fa kuce na cikaku da surutu, no, ba haka bane, wakar ce ta gwanja ba adawa tayi dadi.
To, ina dukkanin masoyan Ado Isah Gwanja na Mai Dawayya? Ku sauke wannan wakar tasa.