Hausa MusicLatest Musics
[Music] Isah Ayagi – Haske Ya Fito
Sponsored Links
Isah Ayagi shahararren mawakin soyayya ya fitar da wata sabuwar waka mai zafi mai taken, “Haske Ya Fito” (mp3 download).
Ita dai wakar masoyiyarta ya waje cikin sassanyar zazzakar murya. Za ku matukar jin dadin sauraron wakar.
A baya-bayan nan, Isah Ayagi ya fito da wasu wakoki nasa sabbi irinsu, “Amini“, ” Ke Zan Nuna” da sauransu.
Wohoho, ina masoyan wannan mawaki mai zamani? Ku yi maza ku hanzarta sauke wakar nan daga shafin HausaeDown.
Muna yi muku maraba, ku yi share bayan kun sauketa.