Hausa MusicLatest Musics

[Music] Z Square – Na Kamu

Sponsored Links

Z Square

Bayan gagarumar nasarar da wakarsa ta Yarinya Mai Kyau ta yi, Z Square matashin mawaki ya dawo dauke da wata sabuwa mai taken, “Na Kamu” (mp3 download).

Also Download: Zsquare – Yarinya Mai Kyau

Magana ta fisabilillahi wakar nan ta Na Kamu ta matukar tsaruwa tare da reruwa. Kuma kai da jin kalmar na kamu ka san wakar soyayya ce.

Karin abin birgewa game da wakar nan tasa shi ne; shi kadai ya ke wakarsa ba karin macen da ta ke masa amshi.

Ina da yakinin za ku yi matukar jin dadin sauraron wakar nan ta Z. Square. Ku sauketa kai tsaye daga shafin HausaeDown.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button