Hausa MusicLatest Musics
[Music] Z Square – Giwar Mata
Sponsored Links
‘Yan kwanaki kada da suka gabata mu ka kawo muku sabuwar wakar matashin mawakin nan, Z Sqaure mai taken, “Na Kamu”.
Sai dai kafin ya saki wakar na kamu sai da ya fara sakin wata wakarsa mai taken, “Giwar Mata” yanzu haka zaku iya sauketa.
Ina ma akwai lyrics din wakar nan da mun kawo muku ita yanzu a shafin nan namu domin ku karanta.
Af, na manta ashe fa da Hausawa na ke magana, za ku iya sauke wakar nan tasa yanzu.
Ni kam a nawa ra’ayin, wakar nan ta Giwar Mata ba ta kai Na Kamu dadi ba, amma sai kun saurari dukkansu za ku bambance.