Hausa MusicLatest Musics
[Music] Auta Waziri – Kano Gawuna Garo
Sponsored Links
‘
Ku sauke sabuwar wakar Auta Waziri wacce ya yi wa dan takarar gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna da kuma mataimakinsa, Murtala Sule garo.
Also Download: Auta Waziri – Sabon Gwamna a Kaduna
Wakar ta yi, fatan za ku ji dadin sauraronta, amma fa ni ban ji wani dadinta ba. Domin mawakin soyayya gwanintarsa nag a love. Ya kamata ya faka wakar siyasa a gefe.
To, ko ma dai menene, ku sauke cikakkiyar wakar yanzu haka daga shafin HausaeDown.