Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sani Ahmad – Da Kauna Na Fito ft. Rashida Niger
Sponsored Links
Song Title: Da Kauna Na Fito
Singer: Sani Ahmad, Rashida Niger
Album: Single
Producer: Sani Ahmad
Song Size: 2.7MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Kambala’i, wai me kuke jira ne? Ku sauke sabuwar wakar mawaki Sani Ahmad da Rashida Niger mai taken “Da Kauna Na Fito”. Mp3 Download. Ku kawai ta ke jira, ta kuma yi armashi wakar.
Also Download: Sani Ahmad – Cikon Mafarki
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:
_Da kauna na fito da kauna za na koma.
_Da kauna na fito da kauna za na koma.
_Da kauna na fito da kauna za na koma.
_So shine asalinmu, mata har mazanmu tilas mu bashi girma.
_Idan har za ka ja da so…..
Ina masoya wakokin Sani Ahmad? Ku sauke wannan wakar tasa daga shafinmu yanzu.