Hausa MusicLatest Musics

[Music] Ali Jita – Tauraruwa

Sponsored Links

Tauraruwa

Allah sarki tauraruwar mata, da ma mun jima ba mu ji sabuwar wakar da aka wake ki ba.

Ali Jita, mawaki mai makogwaron zinare ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Tauraruwa” (mp3 download).

Also Download: Ali Jita – Maimuna

A cikin wakar nan kuma tabbas ya yi ruwan kalaman soyayya masu tarin yawa hadi da ruwan kafiya.

Za ku iya sauketa kai tsaye daga shafin nan namu na HausaeDown yanzu haka.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button