Hausa MusicLatest Musics
[Music] Sani Ahmad – Amshi Kalamaina
Sponsored Links
Song Title: Amshi Kalamaina
Singer: Sani Ahmad
Album: Single
Producer: Sani Ahmad
Song Size: 2.9MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Jiya jiyan nan mawakin Hausa, Sani Ahmad ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Mashi Kalamaina” hakika wakar kam ta amsa sunanta. Za ku iya daukar mp3 na wakar yanzu.
Also Download: Sani Ahmad – Da Kauna Na Fito
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:
_Amshi kalamaina ajemin kin zama sashin zuciya.
_Wanda ya ce to sai mun rabe to za ya ga tashin hankali.
_Ina kaunarka kwarai har zuciya.
_Eh tun haduwar farko da ke kan so na ce na sallama.
_Ba wata bayan ke da zana yi wa yabo in kanbama.
Ina masoya wakokin Sani Ahmad? Ku sauke wannan wakar tasa daga shafinmu yanzu.