Hausa Hip HopHip Hop Songs

[Music] Madox TBB – Kirani Muje

Sponsored Links

Kirani Muje
Eh, yau ma sabuwar wakar Hausa Hip Hop muka kawo muku wacce mawaki Madox TBB ya saki mai taken “Kirani Muje” mp3 download. Ko ina a kirashi suje?

Samun amsar wagga tambaya na kunshe cikin wannan waka ta Madox TBB, saboda haka sai ku gaggauta sauketa yanzu-yanzu daga shafin na domin samun amsarku.

A baya-bayan nan Madox TB ya saki wakarsa mai taken “Juyin Mulki” wacce suka yi shi da Mr 442. Haka kuma Madox shine mawakin wakar “Bama So”.

To, ina daukacin masoyan Madox? Ku sauke wannan waka tashi yanzu.

Leave a Reply

Back to top button