Hausa Hip HopHip Hop Songs
[Music] Mr 442 – Jigida ft. Safaa & Malika
Sponsored Links
Wohoho! Maza jigida mata jigida. Yau kuma Mr. 442 sabuwar waka ya kawo muku mai taken “Jigida” wacce ya yi tare da Malika da Safaa Safara’u mp3 download.
Kai da jin taken wannan waka ka san za ta yi dadi ba dan kadan ba.
A baya-bayan nan Mr 442 da Safaa da Malika sun hau wakar AA Shelleng mai taken “Collect (Tatata)”. A kuma wakar “A Abuja” ma Mr 442 ya bayyana da shi da Safara’u.
Saboda haka ina daukacin masoyan wannan sabuwar tawaga ta matasan mawakan Hip Hop din Arewacin Najeriya? Ku sauke wannan waka yanzu.