Hausa MusicLatest Musics

[Music] Kawu Dan Sarki – Katari

Sponsored Links

Katari

Mawakin shahararriyar fitacciyar wakar nan ta Ingallo, wato Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Katari” mp3 download.

Bafillacen mawakin kam yanzu tashe yake da aga akan wakokin soyayya, abin kam sai dai hamdala.

Wannan waka ta Katari hakikanin gaskiya tayi dadi ba kadan ba, za kuma ku ji matukar dadin sauraronta.

A bayan Kawu Dan Sarki ya saki wakoki irinsu “Sifa“, ” Alakarmu“, “Sanadinki” da sauransu.

To, ku sauke wannan sabuwar waka tasa mai taken “Katari” yanzu.

Leave a Reply

Back to top button