Hausa MusicLatest Musics
[Music] Isah Ayagi – Amini
Sponsored Links
![[Music] Isah Ayagi - Amini Amini](http://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/09/Isah-Ayagi-Amini-298x300.jpg)
Na kwana biyu ban ji waka mai taba zuciya da dadin sauraro ba irin wannan, wakar ta Isah Ayagi mai taken, “Amini” mp3 download.
Isah Ayagi a cikin ita ainihin wagga waka ya matukar tsayawa wurin tsaida harshensa yadda wakar ta daidaitu kwarai.
A baya-bayan nan mawaki Isah Ayagi ya yi wakoki irinsu, “Ke Zan Nuna“, “Dake Na Amince” da sauransu.
Kwarai-kwarai Ayagi ya shahara shima a fannin wakokin soyayya, kuma kamar kowanne mawakin Hausa, shi ma akwaishi da masoya.
To, ina daukacin masoyan Isah Ayagi? Ku sauke wannan waka tasa yanzu haka.
![[Music] Aminu Ala - Falakin Gombe falakin gombe](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/falakin-gombe.webp)
![[Music] Namenj - Manyan Mata Series Sound Track Manyan Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/manyan-mata-series.webp)
![[Music] Z Square - Giwar Mata Giwar Mata](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2023/02/z-square-giwar-mata.jpg)
![[Music] Abubakar Sani - Jiki Da Ruhi Jiki Da Ruhi](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/12/Jiki-da-ruhi-album.jpg)
![[Music] Rarara - Wa Kukeso Tinubu Wa Kuke So Tinubu](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/10/Wa-Kukeso-Tinubu.jpg)
![[Music] Kawu Dan Sarki - Sanadinki Kawu Dan Sarki](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/07/Kawu-Dan-Sarki.jpg)
![[Music] Umar MB - Hoto Hoto](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/Umar-MB-Hoto-Official-Audio-2022.jpg)
![[Music] Namenj - Na Matsu Na Matsu](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/Namenj-Na-Matsu-Mp3.jpeg)
![[Music] Dauda Kahutu Rarara - Aiyukan Janar Buhari Dauda Kahutu Rarara](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/08/dauda-kahutu-rarara.jpg)
![[Music] Ado Gwanja - Warr Warr](https://7mysteries.com/wp-content/uploads/2022/06/ado-gwanja-warr.jpg)