Hausa MusicLatest Musics

[Music] Hamisu Breaker ft. Ishaq Kano – Masoyi Majinyaci

Sponsored Links

Masoyi Majinyaci

Ku sauke sabuwar wakar Hamisu Breaker tare da Ishaq Kano mai taken “Masoyi Majinyaci” mp3 download. Za ku iya daukarta daga shafin nan yanzu.

Also Download: Abu Sadeeq ft. Hamisu Breaker – Kyakkyawa

Ita soyayya akwai dadi, to amma ta wani wurin soyayya jinyace, shi yasa aka lakabta ma wakar taken “Masoyi Majinyaci”.

To, me kuke jira? Ku sauke wakar nan yanzu domin sauraronta. Za ku ji dadinta fa.

Leave a Reply

Back to top button