Hausa MusicLatest Musics

[Music] Dan Musa ft Ado Gwanja – Kantun Gana

Sponsored Links

Kantun Gana
Song Title: Kantun Gana

Singer: Dan Musa ft Ado Gwanja

Producer: Dan Musa

Song Size: 4.9MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Dan Musa Gombe, yariman mawaka ya fitar da sabuwar wakarsa tare da Ado Gwanja mai suna Kantun Gana. Wakar kam ba dai armashi ba.

Ado Gwanja kam kowa ya sanshi, limamin mata ne abinai, shi ko Dan Musa an fi saninsa da wakokin soyayya da na siyasa.

Wakar nan tasu ba karya ta yi, Kantun gana ma kuma kowa ya sanshi da zaki.

Za ku iya sauke wakar nan kai tsaye yanzu haka.

Leave a Reply

Back to top button