Hausa MusicLatest Musics

[Music] Faruq Starlex – Hijabi

Sponsored Links

Hijabi

Sabon matashin mawakin Arewa, Faruq Starlex, ya saki galleliya kuma sabuwar wakarsa mai taken, “Hijabi” wacce baki daya ya yi ta ne ga budurwarsa mai sanya hijabi.

Sakamakon yanzu ya shigo filin wasan na tabbata sai a hankali kowa zai gama saninsa, ina fatan dai za ku sauke wakar nan tasa ta hijabi.

Download Mp3

Leave a Reply

Back to top button