Hausa MusicLatest Musics
[Music] Ali Jita – Aure Yana Da Dadi
Sponsored Links
Song Title: Aure Yana Da Dadi
Singer: Ali Jita
Producer: Ali Jita
Song Size: 6.75MB
File Type: Mp3
Release Year: 2022
Song Description: Mai dogon zamanin fasihin mawakin nan, Ali Jita, ya sake sakin sabuwar wakarsa mai taken “Aure Yana Da Dadi” mp3 download. Za ku iya sauketa.
Also Download: Ali Jita – Mai Jita Remix
Tabbas, wannan waka ta matukar yin dadi, yadda aure ke da dadi haka wakar ta ke.
A ciki ya ce, aure yana da dadi ba dan mahassada ba, ni ma ina da mata ba za mu karyata ba, ba na kidan tuzuru, bana kidan tuzuru.
Sauke wannan waka ta Ali Jita daga wannan shafi namu mai albarka.