Hausa MusicLatest Musics
[Music] Abdul D. One – Auren Alaqa
Sponsored Links
Ku sauke wakar matashin mawaki, Abdul D. One,wacce ya rera a shirin nan na “Alaqa” mai taken “Auren Alaqa” mp3 download.
Alaqa shiri ne mai dogon zango, wanda kamfanin Ali Nuhu, FKD Production ke shiryawa kuma ana sakin sa ne a kafar Youtube.
Wannan waka ta Auren Alaqa gaskiya tayi dadi, za ku iya daukarta domin sauraronta yanzu daga Abdul D. One.
A baya, Abdul D. One ya yi wakoki irinsu, “Oyoyo Farin Ciki” har ma da sabon Album dinsa da ya fitar.
Kada ku manta, ku cigaba da ziyartar shafin HausaeDown domin daukar wasu sabbin wakokin.