Hausa MusicLatest Musics

[Music] Sani Liya Liya – Dillaliya

Sponsored Links

Sani Liya Liya

Sabuwar wakar shahararren mawakin barkwancin nan, Sani Liya Liya muka kawo muku mai taken “Dilalliya” mp3 download. Duk da wakar ba shi kadai ya yi ta ba.

Akwai karin mace wacce suka yi wakar ta dillaliya tare. Amma fa a gaskiyar lamari wakar ta Dillaliya ta matukar yin dadi, kai da ji ka san badakala za a yi a ciki.

A baya-bayan nan, Liya Liya, ya yi wakoki irinsu, “Atiku Kawai” da sauransu. Kun kuwa san liya liya ya matukar kware wurin wakoki masu dadi.

To, kada na cikaku da surutu, ina daukacin masoyan mawaki Sani Liya Liya? Za ku iya sauke wannan waka tasa kai tsaye daga shafin nan namu yanzu.

Leave a Reply

Back to top button