Latest Musics
-
[Music] Umar UK – Kece Dai
Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa? Ina muku lale marhaban da zuwa shafin nan mai albarka na HausaeDown. Yau mun kawo…
Read More » -
[Music] Z Square – Sirrin Qalbi
Ba dai za mu gajiya kwana kusa ba, domin ga wata ma mun kara kawo muku wacce Z Square…
Read More » -
[Music] Z Square – Na Kamu
Bayan gagarumar nasarar da wakarsa ta Yarinya Mai Kyau ta yi, Z Square matashin mawaki ya dawo dauke da wata…
Read More » -
[Music] Umar UK – Ba Wata Bayan Ke ft. Hairat Abdullahi
Umar UK, matashi kuma mawakin nanaye wato Soyayya, ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Ba Wata Bayan Ke” (mp3 download)…
Read More » -
[Music] Faruq Starlex – Hijabi
Sabon matashin mawakin Arewa, Faruq Starlex, ya saki galleliya kuma sabuwar wakarsa mai taken, “Hijabi” wacce baki daya ya yi…
Read More » -
[Music] Auta Waziri – Kina Sona ft. Jaybeey
Shahararren mawakin soyayyar nan, Auta Waziri tare da matashin mawaki, Jaybeey, sun fitar da wakar soyayya mai taken, “Kina Sona”…
Read More » -
[Music] Sulaiman Andoss – Abun Yana Jika ft. Zainab Sambisa
To, ga wata sabuwa ma. Ina ma’abota sauraron wakokin Hausa musamman wakokin nanaye? Ga wakar matashin mawaki Sulaiman Andoss mun…
Read More » -
[Music] Sulaiman Andoss – CIka Ciki
Ban dai san me ya cika masa ciki ba. To amma ga dukkan alamu ita ma wannan wakar ta soyayya…
Read More » -
[Music] Sulaiman Andoss – Hoton Ki
Komai kam da lokacinsa, kuma duk lokacin da Allah ya hukunta za ka yi blow to babu tabbas za ka…
Read More » -
[Music] Salim Smart – Lissafina ft. Hairat Abdullahi
Matashin mawaki, Salim Smart tare da mawakiya Hairat Abdullahi sun saki sabuwar wakarsu mai taken, “Lissafina” (mp3 download). Also Download: Salim…
Read More » -
[Music] Umar M. Shareef – Kan Kauna
Fitaccen mawakin soyayyar nan na Arewacin Najeriya, Umar M. Shareef ya saki sabuwar wakarsa mai taken, “Kan Kauna” (mp3 download).…
Read More » -
[Music] Hamisu Breaker – Muradin Zuciya
Muradin zuciya iya ce wakar da yariman mawakan Arewa, Hamisu Breaker ya saki faifan bidiyonta a tasharsa ta Youtube kwanan…
Read More »