[Music] Dauda Kahutu Rarara – Fulbe

fulbe

fulbe

Har ila yau ga wata ma mun kawo muku.

Shahararren mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya daddage, ya takarkare ya yi wa Bola Ahmad Tinubu mai taken, “Fulbe” (mp3 download).

Ita dai wannan wakar ya yi fullanci da yawa a cikinta, kai abun dai ba a cewa komai, domin sai ka saurareta za ka tabbatar da abinda muke fadi gaskiya ne.

Also Download: Dauda Kahutu Rarara – Jagaba Sai Ka Shiga Villa

Kamar yadda ya bayyana a cikin wakar, wai kungiyar fulani ne suke son Tinubu, ni dai ban ce komai ba.

Kuma ba zan ce komai ba sakamakon zabe saura kwanaki shida kacal, za a fidda raini tsakanin Tinubu, Atiku, Kwankwaso da Obi.

Ina ma’abota sauraren wakokin Rarara? Sai ku yi maza ku sauketa kai tsaye daga shafin nan mai albarka na HausaeDown.

About HED Desk 286 Articles
We are who we are and we are specialized in what we do. This is HED Desk and our main aim is to provide fresh, unique and, of course, legit content to our beloved users on a daily basis. For more info email us: [email protected] or Whatsapp Us: +2348120004644.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*