Cinikin Rai Book 2

Cinikin Rai Book 2 Page 22

Sponsored Links

Volume 22: T Water Town
Da sassafe aka samu labarin mutuwa Malik, wanda yaja hankalin yan jaridu kasar baki daya, babban abin tambayar ina gawar Malik. Balle na Zeeno abin da ya masifar d’aga hankalin mutane. Lokacin da Shatima yaji labarin abin da ya fara yi, shine kokarin mamaye duk wani abinda yake na Malik sai dai abin takaici bayan an gama ihun mutuwar Malik na tsawon kwanaki uku, ya gane cewa Malik ya gama kashe shi da ranshi, inda ya wallafa wani faifen video na cewa. Idan aka ji labarin mutuwarshi a tambayi Shatima Khamis.

Wannan abin ya d’aga hankalin Shatima. Domin koda aka fara binciken kafin a kai wani kwamiti, daga Shatima har Lalla Salmah, sun bar ƙasar. Tabbas suna cikin damuwa da tashin hankali. Haka yasa koda aka ta nimansu ba a same su ba, Yasir Aswad Al Yemini shi ya kara uzura wutar binciken sannan suna guduwa, ya shigar da labarin ga shugaban kasa, aka saka duk wanda ya ga Shatima da Lalla Salmah, a bude musu wuta.
★★★
Water Town.
Wani gari ne da yake gaban Keivroto ta gabashin garin, mutanen garin masunta ne, sana’ar kifi suke yi, a koda yaushe suna samun bakin masu yawon bude idanu. Garin da gidajen garin a cikin ruwa suke, kuma suke rayuwarsu lafiya lau.
A lokacin da suka isa garin, ba karamin burge Zeeno yayi ba, suna sauka gidan me garin kauyen suka sauka. Yana ganin Malik yayi ta murna, “wannan wacece Malik?” “Matata ce!” Ya bashi amsa yana kallon Zeeno. “Tow gaskiya zata zauna amma dai sai mun kai ta, wurin ruwa me albarka ya tabbatar mana kuna son juna kada a kawo mana iftila’i da bala’in.
“Tow!”
Vow water, ruwa ce me matukar zurfi da wasu irin tsotsa, aka wuce da Zeeno matukar matar aure ce,idan an saka babu abin da zai faru ruwan da kanshi zai turota waje. Idan ba matar aure ba ce tsutsar cikin ruwan zasu makale mata, har sai an bata maganinsu. Kallon Malik Zeeno tayi zata yi magana, aka wuce da ita kai tsaye wurin suka tafi suka wurgata. A matukar razane tayi kasar ruwan, haka ruwan yayi rimi da ita, kafin ya watsota waje!” Mutanen wurin sunyi believe matukar ruwan yayi maka irin wannan uwar watsin ba karamin mahaukacin kaunar abokin zamanka kake ba. Kallon juna suka yi. Ya ga yadda take kokarin fitowa, riko hannunta yayi yana me daukarta yayi, suka wuce masaukinsu.
“Amma kasan haramun ne yarda da irin wannan abin ? Gaskiya sun kusan kashe ni da raina!” Ta faɗa tana zare idanu. A hankali ya zare kayan jikinta. “Me yasa kike boye min yadda kike sona?” Tura baki tayi tana faɗin. “Ni na gaya maka ina sonka ne?” Sama yayi da rigar jikinta, he can’t wait ya cigaba da kallonta haka, tunda ya tabbatar tana masifar kaunarshi, kawai ba zata fada ba ne. Shegen zurfin cikin nan nata.
Cire rigar jikinshi yayi ya watsar can. “Mayor ni fa ban shiryawa wannan lamarin ba.” Ta faɗa tana zare idanu. Kamar zata gudu. Cak yayi yana kallonta,.”sai yaushe zaki bani hakkkna!” “Tsoro kake bani!” “Allah ya dace ki ji tsoro ba ni ba” daga haka ya shiga binta da wata masifaffiyar kiss da yasa ta, dole mika wuya, suka shiga kashe junansu kamar bazu kyale juna ba.
Ganin tsayuwar zata gagare shi, bai san lokacin da ya zube a saman bed din da ita. Suka shiga kashe ƙishirwan junansu, wasu abubuwan da Malik yake mata, bata tab’a sani ba. Ko wuka aka daura a wuyarta ba ta san da su ba. Amma yau baki daya tana hannunshi yau sai yadda yayi da ita. Har zuwa yanzu bai shi al’amar wani abun shi zai dauke ba, sai da ya kai makurar da ba zai iya hakuri ba, ya karanto addu’a a daidai kunnenta. Duk ta fita hayacinta, bata da cikakken fahimtar duniyar da take, a hankali ya shiga bin ta a hankali, bakiɗaya hankalin shi ya bar gangan jikinshi ne, lokacin da ya isa duniyar da bai zata ba, shi a haka kallon wacce ta san wani abu na rayuwar waje ba, ya rud’e iya rudewa, ya gigice fiye da tunanin mai tunani, shi kanshi bai tab’a sanin zai kai matakin hakan ba, Baiwar Allah kuwa, wani irin karfi ne yazo mata suka shiga kokuwa da ita, ko yayya ta turee shi, sake shigewa jikinta yake, haka ysa tafashewa da wani irin kuka me bala’in ƙarfi, don tunda take a rayuwarta bata taɓa shiga wannan halin ba.
“Don Allah don Allah! Kayi hakuri ka barni akwai zafi!” “Kiyi hakuri ba zan iya kyale ki ba” nutsata yake yana kara jin wani irin abu yana yawo a kanshi. Yummmm yana kara jin wani abu akanta, zuciyarshi cike da kaunarta. Tausayinta da wani irin shauki yake ji. Wani abu yake fisgarshi, kara nikata yake kamar an bashi nikar masara, ya kasa hakuri ya kasa janye kowacce kofa na tausayawa shi kanshi a daidai wannan lokacin ba zai ya gane abin da yake faruwa ba. Domin kanshi yayi mugun daukar zafi, wani azzababen rawa jikinshi yake, domin ya gama fahimtar duniyar da yake raye, daban da duniyarta. Shi yasa ya mata kaca-kaca yadda shi kanshi ko bindiga aka daura mishi ba zai kai labarin abinda ya faru ba. Amma yasan ya gwangwaje amarcinshi.me tsada da jin dadin rayuwa. A hankali ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya. Asalin tausayi ta bashi.
Janyota yayi ya rungumeta yana girmama yadda, ta iya kame kanta ba tare da ta sayarwa kowa mutuncinta ba, yana jin saukar ruwan hawayenta a jikinshi amma baki ɗaya ya kasa rarrashinta. Sai kara matseta yake, a hankali ya mike, ya nufi ban daki sai da yayi wanka ya had’a mata ruwan zafi, sannan ya dawo ya dauketa cak, ya kaita cikin bandakin ya sakata a hankali, zabura tayi ya kuma maida ita, wani irin kuka ta saka mishi. Ya rungumeta yana shafa bayanta cike da tausayinta. Wani irin tausayinta yake ji, ba karamin tausayinta yake ji ba, kuka tayi ta yi yana kara matseta, idanunta sunyi luhu-luhu, bude ƙafafuwanta yayi ruwan ya shiga sosai, sannan ya d’agota ya ƙara. Cireta ya kuma tara ruwa, ya sakata wani malalacin kuka ta sakar mishi. Tana tuttutre shi, murmushi yayi ya ce mata. “Sorry yan mata na” dakyar ya lallabata suka fito, bayan tayi alola suka hi sallah Azhar da la’asar, sannan ya nimo mata abincin. Bata iya ci ba, sai ruwan zafi ta kwanta kafin wani lokaci zazzaɓi ya rufe mata, shi kanshi shiga duvet din yayi ya lullube su, suka kama barcin a tare.
Basu farka ba, sai karfe bakwai na dare, shi ya fara tashi yayi wanka, har lokacin a gajiya yake, alwala yayi ya fito ya gabatar da sallah, sannan ya koma kanta ya saka ta tashi ya surka mata ruwan zafi, ta shiga tayi wanka, ya nimo mata abincin da zata ci, kaɗan ta ci ta sha body pain. Sannan ta koma ta kwanta, jikinta yayi mata tsami, ita kanta bata ganewa jikinta har zuwa asuba domin bata yi barcin kirki ba, Malik ya hanata barci da jagwalgwalo son ranshi .

Da asuban kuwa tana idar da sallah, ta shige bargo bata kuma farkawa ba, sai karfe daya na rana, lokacin ya fito ban daki daure da towel. Zuba mishi idanu tayi tana kallon tarin kwanjin da ya tara? ” Me yasa ka boye gaskiyar ka bayan lafiyarka lau?” Sake towel dinshi yayi, da sauri ta ja bargon ta rufe kanta, shiga cikin bargon yayi yana faɗin. “idan ban yi haka ba, taya zan tantance makiya na? Rufe idanunki na miki bayani!” Janye rigar barcin yayi, a hankali yake kara matseta, yana kara lallubar . Kafin ta ce me ya jefeta cikin wani sabon yanayi, me wuyar fahimta, ba tare da tunanin kome ba, ta kuma mika wuya, Malik kuwa ya fara kokarin bin hanyar, a lokacin ne ta fahimci Allah da girma yake. Domin kuwa fama mata ciwon da yayi. Wannan karon kuka tayi ta mishi tana yarfe hannu, sai da ya mata bulala sannan ya kyaleta suka kuma sabon wanka.
Ai kuwa ranar yaga tashin hankali, domin jikinta yaki bata hadin kai ko tafi bata iyawa, daga kwanciya zai kwanciya, ga zafin bala’i idan taje fitsari da zazzaɓin da ya saukar mata kamar zata yi hauka. Haka Malik yayi ta lallabata, aka samu me likita yayi mata allura da karin ruwa.
A hankali kwanakin tayi shi a matukar galabaice, domin ba karamin wahala ta sha da jikinta ba, sai da suka shafe kwanaki takwas sannan suka bar garin, kai tsaye Demark suka wuce. Wanda tun da suka baro garin, jikinta ya kara yin sanyi. Malik yaki barinta ta huta, from morning to night, around ko ina ya sameta baya zuwa mata da sauki. Yanzu haka ya gama turmusata, tana kwance a bakin gado, shi kuma ya zauna. Daure da towel duk ta fita hayacinta. Tausayinta da kaunarta suna kara cizon ranshi. Ya mike yana gyara zaman towel ɗinshi, ya karasa wurinta. Yana gyara mata kwanciyarta.
A hankali towel dinta ya zame, hadiye yawu yayi. Ya kai hannunshi saman cikinta. Bude idanu tayi a gajiye zata yi magana ya hade bakinsu. Hannunshi dukka biyu a na fulaninta. Murzata yake yana kara jin wani abu na kwasarta. Kuka ta fashe da shi, duk da bakinta yana cikin nashi bai hanata jin kamar zata mutu ba, lokacin da yake ratsa babban kwamitin sabis dinta, rike damtsenshi tayi. Tana zare idanu domin ya kashe ta a karo na biyu a cikin jirgin, yana shiga ya kara matseta. “Thank you!” Ya fada a zafaffe, yana kara nutsata yana juya kanshi.

Kamar ba zai daina ba, gashi ko saunawa zai yi baya gaji da ita, baya iya barin ta haka yasa baki daya. Sai da ya haɗata da jikin gadon, yana aikin son ya samu kanshi, ita kan zubewa tayi a jikinshi. Hancinta yana zubda jini. Sakamakon gajiya da yanayin rashin hutun da bata samu.
Babu shiri suka kara saurin tafiyarsu na tsawon kwanaki goma sha biyar, suka shiga Demark a kwanaki tara.
Tun kafin su isa aka kira asibitin da ya dace a ganta, aka musu booking. Suna isa motar asibitin ta dauke su, har asibitin. Abin tausayi, hancinta sai zubda jini yake, ana zuwa da ita ba tare da wani bata lokaci ba, suka fara shirin mata aiki, domin kare lafiyarta da rayuwarta.
Kiran Adnan yayi ya gaya mishi, halin da ake ciki, akan lokaci suka tawo shi da Elbashir domin da gaya musu aka yi ba su yarda ba, ga Malik a Demark.

Sai da suka rasa inda zasu saka shi, Sayyada Quddisiya da suka bata labarin Malik yana raye, itama tazo da su Wahida da Wahiba suka tawo tare,anan suka zauna ana ta jajjnta halin da ake ciki, Kallon Malik Yan biyu suka yi. “Dadi dama kana tafiya?” Murmushi yayi ya rungume su. “Ina tafiya mana!” “Dadi shine baka gaya mana ba”
“Kun ga ku bari, musan halin da second Mommy dinku take ciki ko?” Gyada kai suka yi, har wani lokaci. Elbashir kunya ta hana shi magana, sai da aka kai yamma a asibitin suka yi sallalolin ranar, wurin karfe biyar na yamma.
Aka turo ta a gadon, tana kwance kamar matacciya. “Alhamdulillahi!” Duk suka furta suna bin bayansu, har dakin da zata zauna, kasancewar Malik yayi amfani da takardun shi na kasar, don haka suka karbeta babu bata lokaci.
Zama yayi tare da saka hannunshi cikin nata, yana jin wani irin kaunarta me cika zuciya da kewayenta. “Allah ya baƙi lafiya!” “Amin Ya Allah!” Ya furta yana shafa kanta, kamar zai yi kuka he love her. Kawai ya rasa yadda zai yi bai ki a cire ciwon daga jikinta a saka mishi ba, sumbatar goshinta yayi, yana gyara mata zaman abin lullubuwarta.
“Zata kai yaushe kafin ta farka?” “Ban sani ba, domin aikin ujila aka mata.”
“Allah ya bata lafiya!” “Amin!” Shigowar nurse yasa suka zuba mata idanu. Cikin girmamawa ta ce musu. “sir likita nason ganinka,
book 2 zai zo muku Whatsp da Arewabooks iya book 2 da three*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[9/23, 1:53 PM] Yan Mata:

 

Leave a Reply

Back to top button