Bad Boys Hausa Novel

Bad Boys 3

Sponsored Links

 

Oum Aphnan
09065990265
*_🐹BAD BOYS🐹_*
By…
Oum Aphnan

003
___________________
Sayyadah
Washekari da sassafe kafin Salima ta farka daga barci ma har Ya Sheikh ya dangana da dinning ,Fridge din Dake gefe ya fara buɗe wa ,cikin bin ƙwaƙwafi yake ƙirga bottled water ɗin da sukayi saura da sauran drinks ɗin.
Ruwa biyu ne drinks biyar .Kenan bata taɓa ba yasa daya tasha daya . Jan kujera yayi ya zauna akan dinning din in readiness ya haɗa tea ya fita abinsa. Sai dai me yana saka hannunsa a set boundary ya Zaro tingin slice bread a cikin leda .

Salati ya doka ,daidai Sayyada Salima ta fito tana murtsuke ido ,da ƙatoton slippers dinta da take yawo dashi a ɗaki,da nylon Night dress dinta ƙirjinta ba bras Nipple ɗin kan Nonuwanta manya manyan sun tutturo ta jikin rigar barcin mai tsantsi ,Nonuwan da suka fi wata ba’a ko latsa su ba ,saboda maisu baisan darajar su ba😊,kaidai kana kallonta kasan yanzu ta farka daga barci Bayan ta koma sallar asuba . Tana juyo ihunsa ta sakko steps ɗin da gudu tana haɗa matakala bibbiyu.

Meke faruwa ya Sheikh?”

Nuna mata ledan bread din yayi sannan ya ɗaura da cewa

“Waya cinye wannan bread din? Jiya naci uku kinci uku ,shekaranjiya naci uku kinci uku ba shabiyu ba kenan…? Ya kamata ace saura breadin Nan yanka 8 ne ,amma yanzu saura uku a leda waye ya cinye duk tulin bread din nan? Munyi baƙine? ” Girgiza masa kai tayi ,ta ja ta toge a saman matakalar ba tare da ta sakko ba.

“Tirƙashi!!! Salimaaaa! Kinsan kuwa yanda bread yayi tsada a kasuwa? Dubu ɗaya fa kenan wannan ƙunshin bread ɗin”

Miƙa tayi ta saki hamma,ta maida hannu ta rufe bakinta tana rumtse ido🥱Daga nan kuma ta ɗaura da salatin safiya ,Yau kuma da rikicin breadi muka karya? To Allah ka bamu yini lapiya….

“Salima dake nike magana”
Turo baki tayi cikin gundura
“Ya Sheikh a hakaza Huwa…? Ladaina hazal khubz ƙaɗɗan…..”
(Ya sheikh shikenan bread ɗin? Dama fa shikenan bread din da muke dashi) ta bashi amsa a gajiye tana lullumshe ido na mai alamun barci. Bakinta yayi tsiriri a sama kamar zata fashe da kuka

Girgiɗa kai yayi
“Ɗan maganar nan da nayi makine fuskarki ya sauya? In ban fada maki gaskiya ba ta yaya zaki gyara? Mafi mishkila sa Aakula hum jami’an”
(Ba matsala ,sai kuma ina cinye wannan sauran ba….Tunda ke kin rigada kinci maki)

Shiru tayi kawai ta saki baki galala tana kallonsa ,har ya shige daki ya rufe ƙofa,girgiza kai tayi kawai ta koma ɗaki.

An hour Later.

“Salimaaa
Salimaaaaa!”

Rumtse Ido tayi ta dirko daga kan gado ta fice tsakar gidan da gudu

“Na’am ya Sheikh ” A ranta kuwa tana cewa kaf Makota ba wanda bai san suna na ba ,saboda azaban shan kira da nikeyi kullum.

A bakin motar sa mercedz Benz Baki wuluk sai sheƙi take ,ta ganshi yasha babbar rigar farar shadda gezna sai ƙamshi yakeyi kansa ya murza jan Dara ,yatsun hannunsa biyu manyan Azurfa masu asalin kyau da tsada.

“Gani Ya sheikh”

“Meye haka naga baki shirya ba?”

Duddulo idanuwa tayi tana kallonsa “Ina zanje?”
“Yau ba kince zakije Kasuwa suyo cefane ba?”

Turo baki tayi tana diddirje ƙafa a ƙasa

“To ai yanzu yayi sassafe 🥹Kuma ma en kasuwar basu fito ba”
Yanda ta shagwargwaɓe masa fuska tana motsa jiki dukiyar ƙirjinta suna tsalle romantically ,shi ya sashi jin wani yarrr kamar an watsa masa ruwan sanyi ,a take tsikar jikinsa ya tashi yaji maransa na cika da ruwa .hadiyar miyau yayi da kyar .
Bai san sanda muryarsa tayi ƙasa ƙasa ba ya koma rarrashinta

“Ke ,waya gaya maki? Da sassafe in akaje Kasuwa kaya sunfi arha ,kuma yanzu yanda zanje Muhadhara (Wajen wa’azi) din nan ba ta kasuwa zan wuce ba, kinga sai in ajiye ki a hanya ….shikenan 🤗 An ririta an samu kudin motarki da in ke kadaice za ayi asaranshi ,kiyi amfani da hankali mana🧏‍♂️ Ya hurrul ainiyy😉😃”

Zunkuɗo baki gaba ta daɗa yi “Ni dai gaskiya A’ah in haka kake ji ma ,Kawai ka siya mun mota mana sai ka cika mun tankin mota na da mai ,duk inda zanje saidai in tuƙa abuna in tafi”

Zuwuuuuuiyttttt!
Yaji gabadaya feelings din s*ex din da yakeji towards her ya gudu ,sam ya nema sha’awar ya rasa ,wani tashin hankali yaji tamkar ta watsa masa ruwan zafi . A hautsine yace

“In siya maki me? ….Mota?”

Gyada masa kai tayi
“Eh😞😒Sai ka ringa cika mun da Mai duk sati ko….?”

“…A wannan tsadan fetur ɗin? Lallai to yi zamanki kinji fasa zuwa cefanen Ni sai na dawo…..hen hennnn Mota! Wato kin tarfa ma mota na ido motar da sai in hauta shekara shabiyar ina ririta abata ,shine kike so saboda na aureki sarauniyar kyawawa in ƙaro wata motar …hmmm jeki barci kinji ” ya zura da gudu cikin mota har yana tuntuɓe ,ya mata key ya ɗebeta da gudu daga cikin rumfar adana motocin ,sai sumbatu yakeyi.
,saura ƙiris ya bigeta ,aikuwa da gudu ta haye saman wajen flowers ɗin da sukayi wa gidan ƙawanya ,gamida dafe ƙirji tana salati.

****
10.53am
Lili ta shigo gidan kyakyawar budurwa classic ajin ƙarshe,Ajinsu ɗaya da Salima sanda suke jami’a kafin ya Sheikh yayi kutse a rayuwar Salima ,ya tugeta a makarantar ya maida ita cikakkiyar matar gida .
Tunda ta sako tsikareren takalminta cikin falon ta tsaya tana kallon Salima da har ya zuwa wannan lokacin take fama cikin kayan barci ,ta taƙarƙare sai mopping takeyi tana dusting din kayan kallo da su AC. Sam Salima bata san ma da shigowar ta ba ,da ka ganta kaga firgitacciya tsabagen aikin gida .

“Babe🥰”
Lili ta kira Salima da ƙarfi .

A guje ta waigo tana nishi .sai kuma ta washe mata baki .

“Laaaa Ƙawata kece a gidana? Yau wata rana ,kai naji dadin ganinki”

Caɓe baki tayi
“Haba Now slay ji yanda kika koma ,ji breast dinki ,wainnan kyawawan nonuwan da suke firgita mu mu mata ma bare mazaba ji yanda kika sake su a riga ….oya now kalle Ni….” ta rike Kwankwaso tana jujjuya mata kanta
,ta sha ado cikin fitted gown ta matse tummy enta ta saka hip pant ta fito well fitted da ita sai zuba ƙamshi take yatsunta na sheƙin Golds ,ta jera braces a haƙoranta sai hasken fararen danjan haƙoran keyi . Cif cif da ita kalan matan da maza ke ribibi.

Jinjina kai sayyada Salima tayi gamida rausayar da kai , reluctantly

“Hmm a hakadha ain’t” (hmmm kece haka?)

Kwatseta tayi da sauri da shegantaka
“Ahayye nanaye….ayyururiiiiii Matar ustaz ,Salima wato yanzu da larabci ma kike magana? To Ni bana jin larabci ,in ba Turanci ba to muyi Hausan mu”

Kai hannu tayi ta kamo hannunta “Come on kawata zo ki zauna in karasa aiki ya Sheikh zai dawo yin wankan jumu’a ya tafi masallaci nan da 12pm ,kar yazo yaga gida ba kintsi.
Bin breast dinta tayi da ido warrr Kamar mayyah ,tana juya baya ta bi manyan ɗuwaiwukanta da ido ,a sanyaye ta hadiye miyau

Oh Gosh😱Kaya iya kaya… Ta fadi a ranta Amma a sarari sai cewa tayi

“Slay queen ,kin daddage dai zaki mana asarar resources a wajen nan ,meye amfanin kudin mijinki ,da bazai iya ajiye maki er aiki ba ,sai dai kiyi ta wahala koɗan injin wankin nan ma baki dashi ,gaskiya da sauyin laleh”

Taɓa baki tayi “To ya zanyi ” ta dangana ga firinji ta ɗauko bottled water guda daya da drink daya tazo ta ajiye mata a gaba ƙirjinta na dukan talatin talatin ,dan dai yau tasana akwai rikici jajazur.

Lili wacce tabi breast dinta da ido kamar zata fada cikin rigar sai da ta kira sunan ta da sauri ta zabura gamida gyara zama
“Uhm uhm kinga kwashe kayanki kar inja maki bala’i ,yazo yace kin bani lemu na sha”

“No haba duk maƙonsa ai baikai nan ba ”

“Haba slay nasan mijinki ba tun sanɗa yake dating dinki nakuma ga zamanku a ynz….Hajiya lokaci yayi da zaki cakare ki ƙwaci encinki ,kici gayu ki wandaƙa da arziki badai kinyi auren ba ? Fine ? Saura return back ki zama big Hajiya ,kiyi flexing din da sanda kike budurwa ma bakiyi ba kuma kinsan Allah ba wanda zai zageki amma zama a haka…..🤨😞No…No….No… Komu ƙananun zawrawa (Budur_Bazar) Cin duniyar mu muke da tsinke babu kwaɓo ba zagi bare ke matar aure in kuma Ƙyaleshi zakiyi ,to tabbas zai kasheki a tsaye…..”

Jikinta sanyi yayi ta dawo gefenta ta zauna
“Lili ya kike so inyi? Ni kaina balai ya isheni ,rabonda inyi lalle tun ina amarya ,wai rannan Ni matar abokinsa take zagi a gabansa da abokansa da duk mun hadu ,wai Ya Sheikh matarka duk ta sukurkuce haba don Allah jibeki?….gsky in bazaki ringa gyara da gayu ba ,zamu kawo sabuwa,don dai abun gyaran nan akwai su Allah ya rufa mana asiri bazaki ringa ja mana zagi ba….kiji fa🥹😢wlh saida nayi kuka da na dawo gida ,saima dayan abokinsa ne yayi ma matar kaca kaca,shi da yake yasan maƙon Ya Sheikh ”

“Tafdi ,Iyeeeeeh ,abunda ban yarda dashi kenan rainin Sa’a ,ai ko baki mike kin saita kanki don Allah ba kya cakare don gudun rainin Sa’a”

“Ni kina ta mun jirwaye mai kamar wanka yimun dallah_dallah….”

Miƙewa lili tayi taje gaban window ta zuge glass da labulen ta shiga leƙe leƙe

“Ke don Allah ba kowa ki maganar ki”

“Abun ne na en hannu ne amma kema dole wannan karon ki amince da tayin mu ,in wancan mun ɗaga maki ƙafa baki san test din Abar 🍌bane ai yanzu kin santa”

Murmushi tayi mai ciwo
“Wallahi indai wai in Amsa kudi a Hannunsa ta hanyar se*x ne to bazai bani ba….ke mukan fi wata bai kama hannu na ba fa”

“Dallah Ni na wuce babin Sheikh ,ki watsa zancen Sheikh a shara so nike ki zama independent ,ki kudance cikin ƙanƙanin lokaci da Albarkatun da Ubangiji ya baki…sai kinga ya dawo yana maki biyayya ….mtsewwww munsan irinsu fa”

Ta yaya kenan?”

Hannunta takai kan ass dinta “Da wainnan ,ki rantse da Allah bakya jin sha’awa????”

 

Leave a Reply

Back to top button